菲蒂亚努媒体新闻;安伊塔·尼·唐·安法纳尔·乌玛·达巴姆-达巴姆

最新版本

版本
更新
2023年11月14日
开发者
分类
Google Play ID
安装次数
1,000+

App APKs

Fityanu Media APP

Fityanu 媒体新闻和音频; An yita ne don amfanar al’umma dabam-dabam wurin gudanar da muhimman a kafafen sata zumunta na zamani。
使命
Fityanu 媒体新闻 tana fadakar da al'umma don yaki da labaran karya da kuma cin mutumcin juna, cin zarafi a kafafen sata zumunta ba tare da wani la'akari da jinsi, launin fata, ko wani ba, kuma yana aiki don ƙarfafa mutane a cikin al'ummominsu tare da binkice cikin Tarihin magabata na kawai。
想象
Fityanu 媒体新闻 kamfanin jarida ne wanda zata yi aiki Online don kawowa al'ummar Musulmi na duniya hakikanin koyarwan Annabi Muhammadu SAW wurin koyi da kyakyawan halaye dabi'u na Manzon Allah SAW da kuma koyarwan sufaye a Wantan zamani da kuma koyar da mutane tabbatar da Gaskiya da kuma yada shi a kafafen sata zumunta na zamani a ko'ina。
地址:尼日利亚贡贝州贡贝主市场B64/65号铺。
电话号码:+2348120180663
电子邮件:support@Fityanumedia.com
网址:Fityanummedia.com
阅读更多内容

广告