Wiadomości medialne Fityanu; an yita ne don amfanar al’umma dabam-dabam

Ostatnia Wersja

Wersja
Aktualizuj
14 lis 2023
Deweloper
Google Play ID
Instalacje
1 000+

App APKs

Fityanu Media APP

Fityanu Media Wiadomości i audio; an yita ne don amfanar al’umma dabam-dabam wurin gudanar da muhimman a kafafen sada zumunta na zamani.
MISJA
Fityanu Media News tana fadakar da al'umma don yaki da labaran karia da kuma cin mutumcin juna, cin zarafi a kafafen sada zumunta ba tare da wani la'akari da jinsi, launin fata, ko wani ba, kuma yana aiki don ƙarfafa mutane a cikin al'ummominsu tare da binkice cikin tarihin magabata na kawai.
WIZJA
Fityanu Media News kamfanin jarida ne wanda zata yi aiki Online don kawowa al'ummar Musulmi na duniya hakikanin koyarwan Annabi Muhammadu SAW wurin koyi da kyakyawan halaye dabi'u na Manzon Allah SAW da kuma koyarwan sufaye a wantan zamani da kuma koyar da mutane tabbatar da gaskiya da kuma yada shi a kafafen sada zumunta na zamani a ko'ina.
Adres: Sklep nr B64/65 Rynek główny w Gombe, stan Gombe w Nigerii.
Nr telefonu: +2348120180663
E-mail: support@Fityanumedia.com
www: Fityanumedia.com
Więcej informacji

Reklama