Fityanu Media APP
MİSYON
Fityanu Medya Haberleri tana fadakar da al'umma don yaki da labaran karya da kuma cin mutumcin juna, cin zarafi a kafafen sada zumunta ba tare da wani la'akari da jinsi, launin fata, ko wani ba, kuma yana aiki don éarfafa mutane a cikin al'ummominsu tare da binkice cikin tarihin magabata na kawai.
GÖRÜŞ
Fityanu Medya Haberleri Kamfanin jarida ne wanda zata yi aiki Online don kawowa al'ummar Musulmi na duniya hakikanin koyarwan Annabi Muhammadu SAW wurin koyi da kyakyawan halaye dabi'u na Manzon Allah SAW da kuma koyarwan sufaye a wantan zamani da kuma koyar da mutane tabbatar da gaskiya da kuma yada shi a kafafen sada zumunta na zamani a ko'ina.
Adres: Mağaza No.B64/65 Ana Pazar Gombe, Gombe Eyaleti Nijerya.
Telefon No: +2348120180663
E-posta: support@Fityanumedia.com
Web sitesi: Fityanumedia.com