Notizie sui media di Fityanu; an yita ne don amfanar al’umma dabam-dabam

Ultima versione

Versione
Aggiornare
14 nov 2023
Sviluppatore
Categoria
Google Play ID
Installazioni
1.000+

App APKs

Fityanu Media APP

Fityanu Media Notizie e audio; an yita ne don amfanar al’umma dabam-dabam wurin gudanar da muhimman a kafafen sada zumunta na zamani.
MISSIONE
Fityanu Media News tana fadakar da al'umma don yaki da labaran karya da kuma cin mutumcin juna, cin zarafi a kafafen sada zumunta ba tare da wani la'akari da jinsi, launin fata, ko wani ba, kuma yana aiki don ƙarfafa mutane a cikin al'ummominsu tare da binkice cikin tarihin magabata na kawai.
VISIONE
Fityanu Media News kamfanin jarida ne wanda zata yi aiki Online don kawowa al'ummar Musulmi na duniya hakikanin koyarwan Annabi Muhammadu SAW wurin koyi da kyakyawan halaye dabi'u na Manzon Allah SAW da kuma koyarwan sufaye awann zamani da kuma koyar da mutane tabbatar da gaskiya da kuma yada shi a kafafen sada zumunta na zamani a ko'ina.
Indirizzo: Negozio n. B64/65 Mercato principale di Gombe, stato di Gombe, Nigeria.
Numero di telefono: +2348120180663
E-mail: support@Fityanumedia.com
Web: Fityanumedia.com
Ulteriori informazioni

Pubblicità