Fityanu Media APP
사명
Fityanu 미디어 뉴스 tana fadakar da al'umma don yaki da labaran karya da kuma cin mutumcin juna, cin zarafi a kafafen sada zumunta ba tare da wani la'akari da jinsi, launin fata, ko wani ba, kuma yana aiki don SON arfafa mutane a cikin al'ummominsu tare da binkice cikin tarihin magabata na kawai.
비전
Fityanu 미디어 뉴스 kamfanin jarida ne wanda zata yi aiki 온라인 don kawowa al'ummar Musulmi na duniya hakikanin koyarwan Annabi Muhammadu SAW wurin koyi da kyakyawan halaye dabi'u na Manzon Allah SAW da kuma koyarwan sufaye awann zamani da kuma koyar da mutane tabbatar da gaskiya da kuma yada shi a kafafen sada zumunta na zamani a ko'ina.
주소: Shop No.B64/65 Main Market Gombe, Gombe State Nigeria.
전화번호: +2348120180663
이메일: support@Fityanumedia.com
웹사이트: Fityanumedia.com