Fityanu Media News; an yita ne don amfanar al’umma dabam-dabam

Latest Version

Version
Update
Nov 14, 2023
Developer
Category
Google Play ID
Installs
1,000+

App APKs

Fityanu Media APP

Fityanu Media News and Audio; an yita ne don amfanar al’umma dabam-dabam wurin gudanar da muhimman a kafafen sada zumunta na zamani.
MISSION
Fityanu Media News tana fadakar da al’umma don yaki da labaran karya da kuma cin mutumcin juna, cin zarafi a kafafen sada zumunta ba tare da wani la’akari da jinsi, launin fata, ko wani ba, kuma yana aiki don ƙarfafa mutane a cikin al’ummominsu tare da binkice cikin tarihin magabata na kawai.
VISION
Fityanu Media News kamfanin jarida ne wanda zata yi aiki Online don kawowa al’ummar Musulmi na duniya hakikanin koyarwan Annabi Muhammadu SAW wurin koyi da kyakyawan halaye dabi’u na Manzon Allah SAW da kuma koyarwan sufaye a wannan zamani da kuma koyar da mutane tabbatar da gaskiya da kuma yada shi a kafafen sada zumunta na zamani a ko’ina.
Address: Shop No.B64/65 Main Market Gombe, Gombe State Nigeria.
Phone No: +2348120180663
Email: support@Fityanumedia.com
Web: Fityanumedia.com
Read more

Advertisement