Noticias de medios de Fityanu; an yita ne don amfanar al'umma dabam-dabam

Última Versión

Versión
Actualizar
14 nov. 2023
Desarrollador
Categoría
Google Play ID
Descargas
1.000+

App APKs

Fityanu Media APP

Noticias y audio de Fityanu Media; an yita ne don amfanar al’umma dabam-dabam wurin gudanar da muhimman a kafafen sada zumunta na zamani.
MISIÓN
Fityanu Media News tana fadakar da al'umma don yaki da labaran karya da kuma cin mutumcin juna, cin zarafi a kafafen sada zumunta ba tare da wani la'akari da jinsi, launin fata, ko wani ba, kuma yana aiki don ƙarfafa mutane a cikin al'ummominsu tare da binkice cikin tarihin magabata na kawai.
VISIÓN
Fityanu Media News kamfanin jarida ne wanda zata yi aiki Online don kawowa al'ummar Musulmi na duniya hakikanin koyarwan Annabi Muhammadu SAW wurin koyi da kyakyawan halaye dabi'u na Manzon Allah SAW da kuma koyarwan sufaye a wantan zamani da kuma koyar da mutane tabbatar da gaskiya da kuma yada shi a kafafen sada zumunta na zamani a ko'ina.
Dirección: Tienda No.B64/65 Mercado principal Gombe, Estado de Gombe Nigeria.
Número de teléfono: +2348120180663
Correo electrónico: support@Fityanumedia.com
Web: www.fityanumedia.com
Más información

Publicidad