Hausa Novels Media Manhajace da ake dora litttattafan hausa domin masu sha'awar karanta hausa 小說。 Zaku iya karanta litttattafan hausa book kyauta。 Wannan Manhajace da Arewa movies ta gina。 Muna dora sababbin litttattafai kowane sati。 Kowane littattafi sai munyi aiki akanshi kafin Mu dorashi a manhajar。
Domin nema karin baya zaku iya tuntubarmu daga cikin shafin HAUSA NOVELS MEDIA Ko ta AREWA MOVIES TV