Hausa Novels Media Manhajace da ake dora littattafan hausa domin masu sha'awar karanta hausa romanzo. Zaku iya karanta littattafan hausa libro kyauta. Wannan Manhajace da Arewa film ta gina. Muna dora sababbin littattafai kowane sati. Kowane littattafi sai munyi aiki akanshi kafin Mu dorashi a manhajar.
Domin nema karin baya zaku iya tuntubarmu daga cikin shafin HAUSA ROMANZI MEDIA Ko ta AREWA FILM TV