Wannan aplikacja na Sallah yana Bayani ne gra da alwala da kuma Sallah.

Ostatnia Wersja

Wersja
Aktualizuj
5 sie 2016
Google Play ID
Instalacje
50 000+

App APKs

SALLAH APP

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Mahometa (SAW) Bayan Haka, Wannan aplikacja yana Bayani ne gra da alwala da kuma Sallah addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan Hanya mafi sauki wajen bla Sako cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar Hanya ta Buga littafi rarraba shi, da fatan za'a Samu Wani Wanda zai dauki nauyin Wannan aiki matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi TA bla wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan zaktualizować yanzu dan ya zama daidai da aplikacja di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai Karatu.
Więcej informacji

Reklama

Reklama