Wannan app na Sallah yana bayani ne jeu da alwala da kuma sallah.

Dernière version

Version
Mise à jour
5 août 2016
Développeur
Google Play ID
Installations
50 000+

App APKs

SALLAH APP

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga halitta fiyayyen Annabi Muhammad (SAW) haka bayan, Wannan app yana bayani ne jeu da alwala da kuma sallah un addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi sauki wajen yada sako un cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi un rarraba shi, da Fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki un matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan Aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan mettre à jour un Yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Omra domin dada saukaka shi ga mai Karatu.
Lire la suite

Publicité