Siffofin Mace Mumina A Wannan Zamani

Ostatnia Wersja

Wersja
Aktualizuj
11 sie 2023
Deweloper
Instalacje
5 000+

App APKs

Mace Mumina APP

'' Lalle dukkanini wadanda ke jifan mata masu kamun kai gafalallu (daga aikata dukkanin alfasha) wadanda suke muminai do tsine musu a duniya da kuma lahira, kuma suna da azaba maigirma
 
* Aranar da harsunannu za su badashaida akansu da hannayansu da kuma kafafuwansu ta sanadiyyar abinda suka kasance suna aikatawa

* Awannan ranarce Allah zai cika musu sakamakonsu na gaskiya, kuma zasu sani lalle Allah shi wanda yake mai gaskiya kuma mai bayyanar da abubuwa ''. Suratun Nur, ayata: 23-25.
Więcej informacji

Reklama