Siffofin Mace Mumina A Wannan Zamani

Latest Version

Version
Update
Aug 11, 2023
Developer
Installs
5,000+

App APKs

Mace Mumina APP

''Lalle dukkanini wadanda ke jifan mata masu kamun kai gafalallu (daga aikata dukkanin alfasha) wadanda suke muminai to an tsine musu a duniya da kuma lahira, kuma suna da azaba maigirma

* Aranar da harsunannu za su badashaida akansu da hannayansu da kuma kafafuwansu ta sanadiyyar abinda suka kasance suna aikatawa

* Awannan ranarce Allah zai cika musu sakamakonsu na gaskiya, kuma zasu sani lalle Allah shi wanda yake mai gaskiya kuma mai bayyanar da abubuwa''.Suratun Nur,ayata: 23-25.
Read more

Advertisement