Littafin Kitabut Tauhid Wanda Aka Fassara Zuwa Hausa

Ultima versione

Versione
Aggiornare
30 ott 2023
Sviluppatore
Installazioni
50.000+

App APKs

KITABUT TAUHID APP

Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.
Dukkan godiya ta tabbata a gareshi, kuma tsira da
amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da
iyalanshi da kuma sahabbanshi baki-daya.
Bayan haka, wannan fassarar littafin "Kitabut Tauhid.
ne, wanda Shehun malami Dr. Saleh bin Fauzan bin
Abdallah Alfauzan ya wallafa, wannan malami fitaccan
malami ne mamba ne a majalisar manyan malamai ta
kasar Saudi Arebiya, kuma mamba a kwamitin dindindin
na fatawa da kuma bincike akan ilimi.
Wannan littafi na Tauhidi da wannan malami ya wallafa
ya taba bangarori da dama wadanda ake matukar neman
bayanan su un daidai wannan lokaci, zaka iya cewa littafin
ya zo ne a daidai lokacin da ake matukar bukatarsa.
Mawallafin littafin ya fara kawo mukiddima ne sannan
ya biyo shi da babi-babi har guda hudu, sannan akar
kashin kowanne babi akwai fasali-fasali da malam ya
KAWO. Babi na farko yana kunshe ne da fasali biyar, a
yayinda babi na biyu kuma yake kunshe da fasali-fasali
har goma sha-daya, shi kuwa babi na uku yana dauke ne
da fasali-fasali har guda shida, ayayin da babi na karshe
wato babi na hudu yake dauke da fasalai har guda hudu.
Wannan littafi kamar yadda sunansa yake 'Kitabut
Tauhid ', kuma haka na Shehun malamin nan wato
Sheikh Muhammad e Abdulwahhab yake da 'Kitabut
Tauhid 'ad amma sun yi tarayyane a suna amma sun sha
banban a irin bayanan da suke dauke da shi, duk da
bayanaine na tauhidi da kowanne yake da shi, saidai
bangarorin da kowa ya dauka ya yi bayani daban-daban
ne, saboda haka ana bukatar ka hada su duka ka mallake
su, Allah e anfanar da mu da su baki-daya.
Lalle akwaimatukar bukatar un karantar da wannan littafi
un makarantu da masallatai da kuma wuraran fadakarwa a
kuma yada shi, saboda matukar muhimmancin da yake da
shi da kuma yadda ya tabo wadansu bayanai da ake
aikatawa un wannan lokacin da suke bukatar irin
wadannan malamai su yi bayaninsu.
Allah e sakawa wannan malami da kuma wadanda suka yada wannan littafi Allah ya saka musu da alheri.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da iyalanshi da kuma sahabbanshi baki daya.

za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sceicco jafar mahmud adam, sceicco albani zariya, sceicco ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
completo quran offline da sheikh abdulrahman al-sudais mp3
bella recitazione del Corano da parte dello sceicco maher almuquiy mp3
completare il corano offline da shiekh abdolbasit mpe
recitazione di corano da mishary alfasy mp3 offline e così via

Don Allah idan har kaji dadin amfani da wannan littafi a ka taimaka kayi condividendo din sa ga sauran yan uwa musulmai domin su su su su samu su amfana.
kuma kada a manta ayi rating na wannan application.
Ulteriori informazioni

Pubblicità