KITABUT TAUHID APP
Dukkan godiya ta tabbata und gareshi, kuma tsira da
amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da
Iyalanshi da kuma sahabbanshi baki-daya.
Bayan haka, wannan fassarar littafin "Kitabut Tauhid.
Ne, Wanda Shehun Malami Dr. Saleh bin Fauzan bin
Abdallah Alfauzan Ya Wallafa, Wannan Malami Fitaccan
malami ne mamba ne ein majalisar manyan malamai ta
Kasar Saudi Arebiya, Kuma Mamba und Kwamitin Dindindin
na fatawa kuma bincike akan ilimi.
Wannan littafi auf Tauhidi da wannan malami ya wallafa
ya taba bangarori von dama wadanda ake matukar neman
Bayanan su ein Daidai Wannan Lokaci, Zaka Iya Cewa Littafin
Sie sind ein Daidai Lokacin da ake matukar bukatarsa.
Mawallafin littafin ya fara kawo mukiddima ne sannan
ya biyo shi da babi-babi hat guda hudu, sannan akar
kashin kowanne babi akwai fasi-fasali da malam ya
Kawo. Babi na farko yana kunshe ne von fasali biyar, a
yayinda babi na biyu kuma yak kunshe da fasali-fasali
har goma sha-daya, shi kuwa babi na uku yana dauke ne
Da Fasali-Fasali har Guda Shida, Ayayin Da Babi na Karshe
Wato Babi auf Hudu Yake Daune von Fasalai Har Guda Hudu.
Wannan Littafi Kamar Yadda Sunansa Yake 'Kitabut
Tauhid ', Kuma Haka auf Shehun Malamin Nan Wato
Scheich Muhammad dan Abdulwahhab yake da 'Kitabut
Tauhid 'zu Amma Sonne Yi Tarayyane eine Suna Amma Sonne Sha
banban ein irin bayanan da suke daune da shi, duk da
Bayanaine na tauhidi da Kowanne yake da shi, saidai
bangarorin da kowa ja dauka ya yi bayani daban-daban
ne, saboda haka ana bukatar ka hata su duka ka mallake
Su, Allah, yu anfan da mu da su baki-daya.
Lalle akwaimatukar bukatar ein karantar da wannan littafi
a makarantu da masallatai von kuma furaran fadakarwa a
Kuma Yada Shi, Saboda Matukar Muhimmancin Da Yake Da
Shi Da Kuma Yadda und Tabo Wadansu Bayanai da Ake
aikatawa ein wannan lokacin da suke bukatar irin
wadannan malamai su yi bayaninsu.
Allah ya sakawa wannan malami von kuma wadanda suka yada wannan littafi Allah ist saka musu da alheri.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da iyalanshi da kuma sahabbanshi baki daya.
Za Kuma ein Iya Samun Wasu Karatuttukan Na Wasu Malam Irin Su Scheich Jafar Mahmud Adam, Sheikh Albani Zariya, Sheikh Ali Isah Fantami, Shiekh Kabir Gombe.
Akwai-Karatun-alqur'ani-na-Wasu-Manyan-Makaranta-kamar
Komplette Koran offline von Sheikh abdulrahman al-sudais mp3
schöne Koran Rezitation von Sheikh Maher Almuquiy mp3
Komplette Quran offline von Shiekh Abdolbasit Mpe
Koran Rezitation von mishary alfasy mp3 offline und so weiter
Don Allah han kaji dadin amfani da wannan littafi zu ka taimaka kayi teilen din sa ga sauran yan uwa musulmai dominieren su ma su samu su amfana.
kuma kada a manta ayi Bewertung na Wannan Anwendung.