2024 Wakokin Labarina BinGo APP
Kamar yadda kuka sani anyi wakoki da dama a cikinwann shiri daga manyan mawakan hausa.
Daga cikin mawakan da sukai waka e cikin shirin labarina akwai Naziru Sarkin Waka, Nazifi Asnanic da Salim Smart.
Saboda haka ga kadan daga cikin jerun wakokin da suke cikinwanan aplicação:
1. Zana Baki Labarina por Salim Smart
2. Kwadayi por Naziru Sarkin Waka
3. Trilha sonora de Na Zaune de Salim Smart
4. Trilha sonora de Nazifi Asnanic Wakar Labarina
5. Canção Salim Smart Na Zaune
6. Daina Kuka Naziru Sarkin Waka
7. Sanadin Labarina por Salim Smart
8. Então Kenan por Salim Smart
9. Kaddarar Rayuwar Wakar Salim Inteligente
10. Feliz Aniversário, Laila, de Naziru Sarkin Waka
11. Dawo Dawo de Naziru Sarkin Waka
12. Labarina Bayazama Nawa.
Kada ku manta ku turawa yan uwa don suma su amfana da wadannan wakoki masu matukar dadi ba burgewa.