Jafar Tafsirin Izufi Biyar (Al Jumuah tegen An Nas) door Sheikh Ja'afar Mahmud Adam

Laatste Versie

Versie
Update
20 jan. 2024
Ontwikkelaar
Categorie
Installaties
10.000+

App APKs

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE APP

Wannan App ne domin Kawo muku karatun Tafsirin Al Kur'ani mai Girma tarra da Malam Ja'afar Mahmud Adam.

Tafsirin Izufi biyar dake kasa ne. Wato Surah Al Jumuah (Yusabbihu) Zuwa Surah An Nas (Nasi).

Domin wadansu karatuttukan na sjeik Mahmud ja'afar adam kamar su:

Umdatul Ahkam mp3

Bulugul Miram

Riyadussalihin

Kitab Tauhid

Arbaun Hadith

Bayani Kan Aikin Hajji da umra

Tafseer suratul Baqarah

Matasa Nagari

Hakkokin mata een musulunci

Boko Halal

Bayani Kan Jinin Haila da dai sauransu

da Kuma karatun Kundin Tarihi tarra da malam Aminu Ibrahim Daurawa
 Domin Samun karatuttukan dake sama duba sauran Apps Dina ta hanyar rubuta KAREEMTKB een cikin zoeken din ka / ki na Google Play Store.

Een duk lokacin da ka / ke da bukatar karatuttukan Hausa daga bakin malam jafar Mahmud da sauran malamai, kawai bude Play Store ka / ki rubuta KAREEMTKB. Zaku Samu Apps na Musulunci da yaren Hausa Kuma MP3 Wadanda basa bukatar internet Domin Suyi aiki.

Wadansu Surori da Izufin al kur'ani mai Girma na nan tafe in Shaa Allahu.

Idan Kaji ko kinji Dadin Samun Wannan App een Play Store kada ka / ki manta cijfer din Wannan App vijf Star Wato tauraro biyar cikin Wannan winkel.

Zaku iya Samun ontwikkelaar na Wannan App een koda yaushe tayin amfani da e-din ontwikkelaar dake kasa.

Zanyi matukar Farin Ciki Idan naji daga gareku.

Idan kuna da bukatar wadansu karatuttukan na malam jafar Mahmud, zaku iya aiko min da sako na kai tsaye ko ku rubuta herzien een karkashin Wannan App.

Nagode sai anjima Allah Kuma ya gafartama Sheikh Jaafar Mahmud Adam Ameen.

Allah ya saka masa da Gidan Aljannah Ameen Ameen Ameen.
Meer informatie

Advertentie