Ina matuƙar ƙaunar abar kaunata. Idan ta yi murmushi, zan yi murmushi

Laatste Versie

Versie
Update
4 sep. 2024
Ontwikkelaar
Categorie
Google Play ID
Installaties
50.000+

App APKs

Littafin Kalaman Soyayya APP

Kadan daga cikin Irin Kalaman Toepassing din
M A I D A R A J A T A

Na zo fitar da ke daga jikin ki, sannan na sanya ki cikin Zuciyata. Na zo na fitar da kyawun ki, wanda ba ki taɓa sanin kina da shi ba, sannan na haurar da ke, kamar addu'a zuwa sararin samaniya.

Mai Darajata, ki ɗauke ni, ki inganta Ruhi na, ki cika ni da soyayyar ki, ki sake ni tsakanin Duniyoyi biyu. Idan na saita Zuciyata akan wani abu, ba ke ba, ki ƙona ni daga ciki.

Mai Darajata, ki ɗauke dukkan abinda nake so, ki wafce dukkan abinda nake yi, ki tafi da dukkan abinda nake muradi, ki tafi da dukkan abinda ya ɗauke ni gare ki.

Ke ce Ruhi na, kuma ba tare da Ruhi na ba, ban san yadda zan rayu ba. Ke ce Idanuwa na, kuma ba tare da ke ba, ba ni da Idanuwan gani. Kuma cikin dare, zan kwanta barci tare da ke a cikin Zuciya ta.

In sanya ki cikin Zuciyata, tunani kawai za ki zamto. Bazan yi hakan ba. In rike ki cikin Idanuwa na, za su sauya ki zuwa Ƙaya. Bazan yi hakan ba. Zan shirya ki cikin numfashi na, ta nan za ki zamo rayuwa ta.

kalaman sojayya
zafafan kalaman soyayya zalla
zafafan kalaman sojayya
tsantsar kalaman soyayya
http://kalaman sojayya
zafafan kalaman soyayya zallah
duniyar kalaman sojayya
kalaman soyayya masu ratsa zuciya
kalaman soyayya na iskanci
kalaman soyayya masu kwantar da hankali
kalaman soyayya na barka da safiya
kalaman soyayya a waya
kalaman soyayya en musulunci
kalaman soyayya a tot z
Kalaman Soyayya-app
kalaman soyayya een rubuce
kalaman soyayya een hausa
kalaman soyayya audio
kalaman soyayya en haduwar farko
kalaman soyayya az
kalaman soyayya en engels
aturomin kalaman sojayya
app kalaman sojayya
abani kalaman sojayya
abba dan-hausa kalaman soyayya
a tot z kalaman soyayya
toepassing van kalaman soyayya
audio kalaman sojayya
apk kalaman sojayya
sani ahmad kalaman soyayya
kalaman soyayya barka da dare
kalaman soyayya barka da juma'a
kalaman soyayya barka da rana
kalaman soyayya bada hakuri
kalaman soyayya barka da veilig
kalaman soyayya barka da safiya
kalaman soyayya door sani ahmad
kalaman soyayya door sani ahmad mp3 downloaden
kalaman soyayya barka da yamma
kalaman soyayya barkada shan ruwa
beste kalaman sojayya
BBC Hausa Kalaman Soyayya
bbc hausa kalaman soyayya zalla
bbc kalaman soyayya
bbchausacom kalaman soyayya
bbc hausa zafafan kalaman soyayya
bbc hausa kalaman soyayya masu dadi
barka da safiya kalaman soyayya
bbc hausa kalaman soyayya zafafa
BBC Hausa Kalaman Soyayya 2021
Meer informatie

Advertentie