Maganin Karfin Maza, karacin maniyi, raunin mazakuta da dai sauransu.

Ultima versione

Versione
Aggiornare
31 mag 2024
Sviluppatore
Categoria
Google Play ID
Installazioni
1.000+

App APKs

Maganin Masalolin Maza APP

Maganin Masalolin Maza, masaloli Karama Karfin Maza, raunin mazakuta da dai sauransu.

Bayanai akan yadda namiji zai zamto cikakken jarumi wajen gamsar da iyali a lokacin jima'i.

Kadan daga cikin Magunguna da Wannan app ya kunsa,
Sune Kamar Haka:

Maganin dake karawa maza kuzari da juriya lokacin saduwa da yali,

koda mata nawa mutum yake dashi, ba tare da kashen kudi wajen sayen wasu magunguna, ko shan magani barkate. Wanda dayawa sanadin hakan suke fadawa hanun yan yaudara.

Sannan App din yana dauke da bayanai akan Masalolin da suke ragewa namiji sha'awa da kuma matsala daya shafi karancin maniyi, haka zalika yana dauke da abubuwan da suke ragewa mutum sha'awar mace yadda za'a magansu da sauransu.

Wannan manhaja cike take da bayanai masu ilimantarwa musamman ga ma'aurata don sanin yadda zasu gudanar da rayuwar aurensu cikin farin ciki da lumana.

Dan Allah Kada ku manta kuyi "Vota" na Wantan app sannnan ku turawa yan uwa da abokan arziki domi suma su amfana. mungode allah yasa mu dace Ameen.


Dichiarazione di non responsabilità medica:
Il materiale di questa app non intende sostituire la consulenza, l'analisi, la diagnosi o il trattamento medico di esperti. Prima di iniziare, modificare o terminare qualsiasi terapia medica, dovresti sempre parlare con il tuo medico o un altro operatore sanitario qualificato.
Ulteriori informazioni

Pubblicità