L'app ufficiale della BBC Hausa

Ultima versione

Aggiornare
31 ott 2024
Sviluppatore
Categoria
Google Play ID
Installazioni
1.000.000+

App APKs

BBC News Hausa APP

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ka'ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ki biya ka'ra)


Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet
Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.

Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:

- Takaitattun Labarai
- Labarin Wasanni
- Labaran Kasuwanci
- Cassaforte Shirin
- Shirin Yamma
- Shirin Rana

Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema,

Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi.

Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka'idojin sirri na ZenoMedia

Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (impostazioni). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum.



L'app ufficiale di notizie BBC Hausa di ZenoMedia offre gli ultimi programmi e titoli di notizie. È possibile ascoltare i programmi radio utilizzando il lettore audio gratuito o utilizzando l'opzione telefonica dial-up (si applicano le tariffe geografiche standard da rete fissa e mobile. Verificare con il proprio operatore i costi esatti prima di chiamare).


- Leggi i titoli delle ultime notizie
- Ascolta gratuitamente i tuoi programmi radio preferiti con il lettore audio o utilizzando il servizio telefonico dial-up a tariffa standard

Puoi ascoltare le edizioni più recenti di:
- Takaitattun Labarai
- Labarin Wasanni
- Labaran Kasuwanci
- Cassaforte Shirin
- Shirin Yamma
- Shirin Rana

Se scegli di ricevere notifiche push, un identificatore univoco relativo al tuo dispositivo e ai tuoi dati sulla posizione verrà archiviato da ZenoMedia per conto della BBC per fornirti il ​​servizio, consentire la pubblicazione di pubblicità all'interno dell'app [e per l'elaborazione dei pagamenti] .

Nessun altro dato personale che ti riguarda (come un nome utente o un indirizzo email) viene elaborato. Tali informazioni verranno elaborate solo in linea con l'Informativa sulla privacy di ZenoMedia

Le notifiche possono includere avvisi, suoni e badge icona. Questi possono essere riconfigurati in Impostazioni (notifiche). I dettagli dei dati raccolti da questa app, incluso l'identificatore univoco relativo al tuo dispositivo e ai dati sulla tua posizione, si trovano anche in Impostazioni
Ulteriori informazioni

Pubblicità